An Yi Gwanjon Ƙofar Da Rose Ta Yi Kwanciyar Ceton Rai A Fim Ɗin Titanic

Fim ɗin Titanic Shiri ne da aka kwaikwayi zahiri wanda ya faru a shekarar 1912 shi kuma shirin aka yi sa a shekarar 1997,abubuwa da dama sun fara sakamakon nitsewar wani Katafaren jirgin ruwa inda mutane da dama suka nitse ciki hadda sanannun masoya Jack da Rose.

Rahotanni sun bayyana cewa yayin Ceton Rai jack ya bar wa Rose wannan yar ƙofar ƙarfe inda ta yi kwanciyar Ceton Rai a kai a saman ruwa yayinda shi kuma Jack ya kitse.

Wannan ƙofar ita ce kamfanin Planet Hollywood ya yi gwanjon ta tare da wasu sauran kayayyaki da aka yi amfani da su a wurin shirya shirin.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Most Read

Latest stories