A karon Farko Ƙasar Saudiyya Za Ta Shiga Gasar Sarauniyar Kyau

Rahotanni sun bayyana cewa ƙasar Saudiyya ta shirya tsaf dan shiga gasar sarauniyar kyau na duniya karo na farko.

Rumy Alqahtani ita ce sarauniyar da za ta wakilci ƙasar.

Shiga gasar ya biyo bayan ƙoƙarin da ƙasar ke yi na zamanantar da Abubuwan yau da kullum.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Most Read

Latest stories