Da Ɗumi-Ɗumi : Gwamnatin Tarayya Ta Gabatar Da N62,000 A Matsayin Mafi Ƙarancin Albashi

A yau Juma’a 7 ga watan Yuni 2024 Gwamnatin tarayya ta sabunta kuɗin da ta gabatar a matsayin mafi ƙarancin albashi da za ta iya biya daga Naira 60,000 zuwa N62,000, duk da dai ƙungiyar Ƙwadago N250,000 suka buƙata.

 Sanarwar na zuwa ne bayan da Ministan Kuɗi, Wale Edun, ya miƙawa shugaban kasa Bola Tinubu jadawalin abinda ake buƙata a matsayin mafi ƙarancin albashi.

Cikakkun bayanai daga baya…….

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Most Read

Latest stories