HomeTagsGwamnati

Tag: Gwamnati

An Yi Bikin Buɗe Sabon Gidan Gwamnatin Jihar Bauchi

Mataimakin Shugaban ƙasa, Sanata Kashim Shettima a jiya Asabar ya ƙaddamar da buɗe sabon gidan Gwamnatin Jihar Bauchi wanda Gwamna Bala Muhammad ya gina a ƙoƙarin...

Gwamnatin Tinubu Ce Silar Rugujewar Najeriya-Babachir Lawal

Tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya, Engr Babachir Lawal, ya ce tun daga ranar 29 ga watan Mayu da aka rantsar da...

Biliyan 90 Gwamnaton Tarayya Ta Cika A Kuɗin Aikin Hajjin Bana-Shettima

Mataimakin shugaban ƙasa, Kashim Shettima a yayin ƙaddamar da tashin alhazai na farko da ya gudana a Birnin Kebbi ya bayyana cewa...

Jami’an Tsaro ,Mafarauta Sun Bazama Ceto Ɗaliban Da Aka Sace A Kogi

Gwamnatin jihar Kogi ta tura jami’an tsaro da mafarauta cikin daji domin bin sawun ƴan bindiga da suka kai farmaki tare...

Abubuwa Biyar Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Sabon Harajin Da Gwamnati Ta Ƙaƙaba

A wani gagarumin mataki da babban bankin CBN ya ɗauka game da inganta harkar tsaro  ta yanar gizo a Najeriya...

Gwamnatin Adamawa Ta Bada Umurnin Rufe Makarantu Saboda Cutar Ƙyanda

Gwamnatin jihar Adamawa ta bayar da umarnin rufe makarantun gwamnati da ma masu zaman kansu da ke faɗin jihar sakamakon ɓarkewar cutar kyanda. Dama dai Makarantun...

Gwamnatin Tarayya Ta Amince Da Ƙarin Albashin Ma’aikata

Gwamnatin tarayya ta amince da karin kashi 25 cikin 100 da kashi 35 na albashin ma’aikatan gwamnati. Shugaban Ƴan jaridu,kuma shugaban...

Al’ummar Garin Bini Sun Tsere Zuwa Fadar Gwamnatin Zamfara Don Neman Mafaka

Daruruwan mutanen ƙauyen Bini da ke karamar hukumar Maru a jihar Zamfara sun yi wa gidan gwamnatin jihar Zamfara dirar mikiya...

Most Read

Latest stories