HomeLabaraiƘasashen Duniya

Ƙasashen Duniya

Najeriya Ta Biya Kamfanin Jiragen Saman Turai Bashin Da Take Binta

Gwamnatin tarayya ta hoɓɓasa ta biya  bashin dala miliyan 850 da kamfanonin jiragen sama na Turai ke binta kamar yadda kungiyar Tarayyar Turai EU...

Mijin Tsohuwar Minista Dizani Ya Nemi Da Ta Daina Amfani Da Sunansa

Rear Admiral Alison Amaechina Madueke ya nemi kotu da ta hana tsohuwar matarsa, Diezani Alison-Madueke yin amfani da sunansa Alison Madueke saboda yanzu babu aure tsakanin...

A Sirrance: FG Ta Shiga Cinikin Wani Jirgin Sama Na Alfarma, Ta Taya N150bn

Jaridar Premium Times ta wallafa wani rahoton bincike da bayyana cewa gwamnatin Najeriya tana shirin siyan wani jirgin alfarma...

‘Yar Atiku, El-Rufai Da Wasu ‘Yan Siyasar Arewa 6 Da Suka Mallaki Kadarori Na Fiye Da Tiriliyan A Dubai

Ƴan siyasar Najeriya sun ninka jarin da suke zubawa a bangaren gidaje na Dubai cikin shekaru hudu, a cewar...

Gwamnati Ta Nada Ba-Amurke A Matsayin Dillalin Siyar Da Jiragen Fadar Shugaban Kasa

Rahotanni daga manya da kananan kafafen yada labarai a Najeriya sun rawaito cewa gwamnatin tarayya ta saka uku daga...

Hajjin Bana: Fiye Da Mahajjata 1,400 Ake Zaton Sun Bace Ko Kuma Sun Mutu

Sama da mutum 1,400 ne suka bace ko kuma ake kyautata zaton sun mutu sakamakon tsananin zafi a aikin...

Yadda Tsananin Zafi Ke Barazana Ga Lafiya Da zama Lafiya

Tsananin zafi da duniya ke fama da shi ya sa kwararru da masana a harkar lafiya nuna damuwar su...

Hajji: Wata Hajiya daga Najeriya ta kashe kan ta a Madina

Wasu maniyyata guda biyu ƴan asalin jihar Kwara da ke aiwatar da aikin Hajjin bana a ƙasar Saudiyya daga...

Most Read

Latest stories