HomeLabaraiƘasashen Duniya

Ƙasashen Duniya

Saudiyya, Sarkin Musulmi sun sanar da ganin wata, ranar Sallah

Ƙasar Saudiyya ta fidda sanarwar ganin jinjirin watan Zhul-Hijjah, wanda hakan ya bada tabbacin shigar wata na 12 na...

Shugaban Ƙasar Iran Raisi Ya Rasu A Wani Hatsarin Jirgi

Wani jirgin sama mai saukar ungulu ɗauke da wasu daga cikin manyan kasar Iran ciki har da shugaban kasar Ebrahim Raisi ya...

Athiak Dua Amarya Ma Fi Tsadar Sadaki A Duniya

Amarya Athiak Dua Riak wacce ta fito daga ƙasar sudan ta kudu ta kasance amarya mafi tsada wacce Sadakinta ya kai kimanin Naira Biliyan...

Mutum na farko da aka yiwa dashen ƙodar alade ya mutu

Kodar aladen ta fito ne daga wani alade kuma an gyara ta ta hanyar kimiyyar sarrafa kwayoyin halitta don cire kwayoyin halittar alade masu cutarwa da kuma kara wasu kwayoyin halittar dan adam don inganta dacewarta ga dan-Adam.

EFCC ta haramtawa ofisoshin jakadanci hada-hada da Dalar Amurka

Wasikar, mai dauke da sa hannun shugaban hukumar EFCC, Ola Olukoyede, ta bayyana cewa aiwatar da wannan sabon tsari zai farfado da darajar Naira tare da daga darajarta.

Ziyarar Amurka: Kashim Shettima ya dawo Najeriya bayan samun matsalar jirgi

Sanarwar data gabata ta bayyana cewa Shettima ya bar Najeriya zuwa kasar Amurka domin halartar wani taron bunkasa kasuwancin kasashen Africa Wanda za a yi a birnin Dallas dake jihar Texas.

Isra’ila, Hamas Sun Amince Da Yarjejeniyar sakin Fursunoni

Gwamnatin Isra'ila da Hamas sun amince a yau Laraba da tsagaita wuta na kwanaki hudu a yaƙin da ake yi don ba da damar...

Gizogizo Ya Yi Ajalin wani Mawaƙi a Kasar Brazil 

Mawaki Darlyn Morais dan kasar Brazil, ya rasa ransa sakamakon cizon gizogizo da ya yi ajalin sa a gidansa da ke birnin Miranorte  arewa maso gabashi Brazil. Ya rasu...

Most Read

Latest stories