HomeLabarai

Labarai

Gwamnatin Tinubu Ce Silar Rugujewar Najeriya-Babachir Lawal

Tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya, Engr Babachir Lawal, ya ce tun daga ranar 29 ga watan Mayu da aka rantsar da...

Har yanzu ban gaji da siyasa ba – Atiku ya yi Magana akan yiwuwar takararsa a 2027

Atiku ya bayyana cewa har yanzu bai gaji da siyasa ba amma kuma hakan ba yana nufin cewa zai zama dan hana ruwa gudu ga matasa masu sha’awar siyasa ko son yin takara ba.

Iyalan Abacha sun kalubalanci kwace musu wata kadara a Abuja

Kamfanin dillancin labaran Najeriya (NAN) ya rawaito cewa matar Marigayi Abacha, Maryam Abacha, da babban ɗanta, Muhammad Sani Abacha, sune suka shigar da karar.

Jam’iyyar APC ta kori dan majalisar wakilai Aminu Sani Jaji

A cewar Yusuf, kafin korar Honarabul Aminu sai da APC ta kafa kwamitin bincike akansa kuma kwamitin ya tabbatar da gaskiyar zarge-zargen da ake yi masa.

Ɓangaren Shari’a Ita Ce Babbar Matsalar Mu a Ƙasar Nan Ba INEC Ba- Peter Obi

Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar Labour a zaben 2023, Peter Obi ya ce babbar matsalar dimokuradiyyar Najeriya shi ne ɓangaren shari’a...

Jam’iyyar APC Ta Shirya Tsaf Za Ta Fara Neman Maye Gurbin Ganduje

Da Dukkan alamu dai fadar shugaban ƙasa ta baiwa masu ruwa da tsaƙi damar fara neman wanda zai maye gurbin...

Kashe mu raba muke yi da talakawa idan mun saci kudin gwamnati – Sanata Ndume

Bulaliyar Majalisar dattajai, Sanata Ali Ndume, ya ce ‘yan siyasar da ke kashe mu raba da al-umma bayan sun saci kudin gwamnati basu cancanci hukunci mai tsauri ba.

Ta’addanci: Rundunar sojin Najeriya tana neman Halilu Buzu dan Nijar ruwa a jallo

Rundunar sojin Najeriya ta bayyana cewa tana neman Halilu Buzu dan kasar Nijar ruwa a jallo saboda aiyukan ta'addanci...

Most Read

Latest stories