Tag: Ƴan Jarida
Bisa Bankaɗo Bayanan Sirri Da Wasu Ƴan Jarida Suka Yi Shugaban Kwaleji Ya Sa An Tsare Su
Ƴan sanda a jihar Kwara sun tsare babban editan jaridar Informant247 Salihu Ayatullahi da Adisa-Jaji Azeez, Editan jaridar a ranar Litinin. An...