HomeTagsAbuja

Tag: abuja

Iyalan Abacha sun kalubalanci kwace musu wata kadara a Abuja

Kamfanin dillancin labaran Najeriya (NAN) ya rawaito cewa matar Marigayi Abacha, Maryam Abacha, da babban ɗanta, Muhammad Sani Abacha, sune suka shigar da karar.

Yanke Ƙauna Da Rayuwa Ya Sa Wani Jami’in Kwastam Bindige Kansa 

Rahotanni sun bayyana wani jami’in hukumar hana fasa ƙwauri ta ƙasa (NCS)  Abdulwahab Magaji, ya harbe kansa har lahira a gidansa da ke...

EFCC ta haramtawa ofisoshin jakadanci hada-hada da Dalar Amurka

Wasikar, mai dauke da sa hannun shugaban hukumar EFCC, Ola Olukoyede, ta bayyana cewa aiwatar da wannan sabon tsari zai farfado da darajar Naira tare da daga darajarta.

‘Ku kama shi’: Kotu tayi watsi da bukatar Yahaya Bello

Wata babbar kotun tarayya dake zamanta a Abuja tayi watsi da bukatar tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ta neman kotu ta hana hukumar EFCC kama shi.

Isa Dogon Yaro, mamba a majalisar wakilai, ya rigamu gidan gaskiya

Isa Dogon Yaro, mamba a majalisar wakilai ta kasa daga mazabar Babura da Garki a jihar Jigawa ya rasu a yau, Juma'a. Dogon Yaro, mai shekaru 46, ya rasu a Abuja bayan fama da gajeriyar jinya.

Harin Jirgin Ƙasan Abuja-Kaduna,An Bankaɗo Waɗanda Suka Yi Maƙarƙashiya

Rundunar ƴan sanda ta sanar da cafke Ibrahim Abdullahi Mande ɗan bindigan da ya jagoranci kai harin jirgin ƙasa daga Kaduna zuwa Abuja  In...

NAFDAC Ta Ƙwamushe Jabun Kayyaki Na Kimanin Miliyoyi A Wani Samame Da Ta Kai A Abuja

Hukumar NAFDAC a wani samame da ta kai kantunan Sahad da H-Medics da sauran kasuwannin da ke Abuja, ta yi nasarar kama jabun kayayyakin kwalliya...

Jami’an Tsaro Sun Damƙo ADC Tsohon Gwamnan Kogi Yahya Bello

Ƴan sanda sun yi nasarar kama ADC Tsohon Gwamnan Kogi Yahaya Adoza Bello.Rahotanni sun bayyana cewa Kamen ya biyo bayan zargin su da...

Most Read

Latest stories