HomeTagsAliko Dangote

Tag: Aliko Dangote

Shugaba Tinubu Ya Umarci Dangote Da BUA Su Rage Farashin Siminti

Ministan Ayyuka, Sanata David Umahi ne, ya bayyana hakan ga manema labarai jim kadan bayan ziyara da ya kai...

Matatar Ɗangote Za Ta Fara Cinikin Man Fetur A Najeriya Nan Ba Da Jimawa Ba

Matatar mai ta Dangote za ta fara sayar da man fetur a Najeriya, a cikin makonni masu zuwa.Kamfanin dillancin...

Babu Inda Na Furta Cewa Na Fi Ƴan Najeriya Shan Wahalar Tsadar Rayuwa – Dangote

Attajirin da ya fi kowa kuɗi a Afirka, Alhaji Aliko Dangote ya nesanta kansa da wani labari da ake...

Kamfanin Dangote Ya Yi Ƙarin Haske Kan Ziyarar Da EFCC Ta Kai Ofishinsa

Shugaban kamfanin Dangote Aliko Dangote ya yi karin haske kan wata ziyara ta baya-bayan nan da jami’an EFCC suka...

Aliko Dangote Ya Faɗo Daga Matsayin Wanda Ya Fi Kowa Kuɗi A Afrika

Hamshaƙin dan kasuwar nan na Najeriya Aliko Dangote ya yi ƙasa a jerin masu kudin nahiyar Afrika inda ya...

Most Read

Latest stories