HomeTagsAPC

Tag: APC

Har yanzu ban gaji da siyasa ba – Atiku ya yi Magana akan yiwuwar takararsa a 2027

Atiku ya bayyana cewa har yanzu bai gaji da siyasa ba amma kuma hakan ba yana nufin cewa zai zama dan hana ruwa gudu ga matasa masu sha’awar siyasa ko son yin takara ba.

Jam’iyyar APC ta kori dan majalisar wakilai Aminu Sani Jaji

A cewar Yusuf, kafin korar Honarabul Aminu sai da APC ta kafa kwamitin bincike akansa kuma kwamitin ya tabbatar da gaskiyar zarge-zargen da ake yi masa.

Jam’iyyar APC Ta Shirya Tsaf Za Ta Fara Neman Maye Gurbin Ganduje

Da Dukkan alamu dai fadar shugaban ƙasa ta baiwa masu ruwa da tsaƙi damar fara neman wanda zai maye gurbin...

Tinubu ya haramta siyen motoci masu amfani da fetur

A yayin zaman malisar zartarwa ta kasa (FEC) a ranar Litinin, Tinubu ya jaddada cewa babu gudu balle ja da baya wajen ganin sun kawo canji a bangaren makamashin da ababen hawa ke amfani da su.

Peter Obi ya ziyarci Atiku, Sule Lamido, da Saraki

Dan takarar neman shugabancin kasa a zaben 2023 a karkashin inuwar jam'iyyar LP (Labour Party), Peter Obi, ya Kai wata ziyarar bazata ga wasu jiga-jigan 'yan jam'iyyar PDP da suka fito daga arewa.

Don ‘yan Najeriya ne – Shettima yayi karin haske kan sabbin haraji

Halin da ƙasa ke ciki shine ya tilastawa gwamnati yin nazarin ja da baya domin gyara ɗamararta don gudun kada wankin hula ya kai ta zuwa dare.

Isa Dogon Yaro, mamba a majalisar wakilai, ya rigamu gidan gaskiya

Isa Dogon Yaro, mamba a majalisar wakilai ta kasa daga mazabar Babura da Garki a jihar Jigawa ya rasu a yau, Juma'a. Dogon Yaro, mai shekaru 46, ya rasu a Abuja bayan fama da gajeriyar jinya.

Masu Zanga-Zanga Sun Yi Wa Sakatariyar APC Tsinke,Sun Nemi Ganduje Ya yi Murabus

Ƴaƴan jam’iyyar All Progressives Congress (APC) da Suka fito daga yankin Arewa ta tsakiya ƙarƙashin jagorancin Mohammed Mahmud Saba, a yau Alhamis sun hallara a sakatariyar...

Most Read

Latest stories