HomeTagsAsibiti

Tag: Asibiti

Kano: Mutumin da ya cinnawa Masallaci wuta ana tsaka da Sallah ya shiga hannu

A ƙalla masallata 20 ne a wani shahararren masallaci a garin Larabar Abasawa da ke ƙaramar hukumar Gezawa a...

Kano: Mutane uku sun rasa ransu sakamakon rikicin kauraye a wurin gangi

Da yake tabbatar da faruwar lamarin, kakakin rundunar 'yan sandan jihar Kano, Haruna Kiyawa, ya bayyana cewa jami'an 'yan sanda sun garzaya zuwa wurin kidan gangin tare da tarwatsa taron jama'a bayan samun Kiran waya daga mazauna yankin.

Mutum na farko da aka yiwa dashen ƙodar alade ya mutu

Kodar aladen ta fito ne daga wani alade kuma an gyara ta ta hanyar kimiyyar sarrafa kwayoyin halitta don cire kwayoyin halittar alade masu cutarwa da kuma kara wasu kwayoyin halittar dan adam don inganta dacewarta ga dan-Adam.

Asibitin Da Ake Rade-Raɗin Dogo Giɗe Ya Mutu,Sun Bayyana Gaskiyar Lamari

A yayin da ake ta ka-ce-na-ce game da mutuwar shugaban ƴan bindiga Dogo Gide, hukumar gudanarwar asibitin Relance Specialists dake Sokoto,inda a...

Most Read

Latest stories