HomeTagsBola Tinubu

Tag: Bola Tinubu

Ranar Dimokradiyya: Muhimman Sakonni 8 Daga Jawabin Tinubu

Da safiyar ranar Laraba ne shugaban kasa, Bola Tinubu, ya gabatar da jawabi ga 'yan Najeriya a bikin ranar...

Tinubu ya kaddamar da bude gidan VP da aka gina akan N21bn

Shugaban kasa, Bola Tinubu, ya kaddamar da bude sabon muhallin mataimakin shugaban kasa da aka kashe biliyan N21 wajen...

Shettima, Tinubu da matarsa sun kashe N5.2bn a tafiye-tafiye, N12.5bn a kula da jirgi cikin wata uku

Shugaban kasa, Bola Tinubu, mataimakinsa, Kashim Shettima, da uwargidansa, Remi Tinubu, sun kashe kudin da basu gaza N5.24bn ba...

Sanata Abdul Ningi ya koma majalisar dattijai bayan wata biyu da dakatarwa

Majalisar dattijai a karkashin jagorancin shugabanta, Sanata Godswill Akpabio, ta yafewa Sanata Abdul Ahmed Ningi tare da dawo da...

Majalisar dattijai ta zartar da kudirin canja taken Najeriya

Kudirin, wanda aka gaggauta amincewa da shi, bayan tsallake karatu na daya da na biyu a ranar Alhamis din makon jiya, yana jiran amincewar shugaban kasa, Bola Tinubu, kafin ya zama doka.

Tinubu ya haramta siyen motoci masu amfani da fetur

A yayin zaman malisar zartarwa ta kasa (FEC) a ranar Litinin, Tinubu ya jaddada cewa babu gudu balle ja da baya wajen ganin sun kawo canji a bangaren makamashin da ababen hawa ke amfani da su.

Don ‘yan Najeriya ne – Shettima yayi karin haske kan sabbin haraji

Halin da ƙasa ke ciki shine ya tilastawa gwamnati yin nazarin ja da baya domin gyara ɗamararta don gudun kada wankin hula ya kai ta zuwa dare.

Manyan Dalilai Da Suka Sa Shugaba Tinubu Dakatar Da Ministar Jinkai

A yau Litinin 8 ga watan Janairu 2024 ne shugaba Bola Ahmed Tinubu ta hannun mai bashi shawara ta musamman...

Most Read

Latest stories