Tag: Giɗe
Asibitin Da Ake Rade-Raɗin Dogo Giɗe Ya Mutu,Sun Bayyana Gaskiyar Lamari
A yayin da ake ta ka-ce-na-ce game da mutuwar shugaban ƴan bindiga Dogo Gide, hukumar gudanarwar asibitin Relance Specialists dake Sokoto,inda a...
Shin Da Gaske Hoton Da Ke Yawo A Soshiyal Mediya Gawar Dogo Giɗe Ne
Rahotannin da ke ta yawo a kafafen soshiyal mediya a safiyar yau inda ake ta yaɗa wani hoto da cewar...