HomeTagsGwamna

Tag: Gwamna

Gwamna Uba Sani Ya Sha Alwashin Hukunta Wani Malami Da Ya Azabtar Da Almajirin Sa

Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani, ya sha alwashin gurfanar da wani malamin makarantar Tsangaya Malam Nura da laifin azabtar da wani...

Gwamna Caleb Ya Ƙaƙaba Dokar Hana Fita A Jihar Filato

Gwamnan jihar Filato, Caleb Mutfwang, ya kafa dokar hana fita ta sa’o’i 24 a ƙaramar hukumar Mangu da ke jihar. Sanarwar...

Wasu Jami’an Tsaro Su Ke Kwarmatawa Masu Aikata Laifuka Bayanai-Cewar Gwamnan Filato

Gwamnan jihar Filato, Celeb Mutfwang, ya nuna damuwarsa game da kutsawa cikin jami’an tsaro da wasu miyagu ke yi,...

Da Abba Gida-Gida Bai Yi Nasara A Kotu Ba Da Alƙalai Sun Sha Ruwan Duwatsu

Jigo a jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP), Buba Galadima, ya ce da kotun ƙoli ta kori Abba Gida-Gida da...

Yanzu Da Su Ka Yi Nasara Sai Suka Daina Azumi,Cika Sahu A Sallah-Martanin Yakasai Ga NNPP 

Nasir Tanko Yakasai Dan Takarar Gwamna a Jami'iyar PRP kuma mai baiwa tsohon Gwamnan Kano Abdullahi Ganduje Shawara ,a...

Mako Na Guda Ban Yi Bacci Ba,Ina Yaƙin Ƙwato Kujera ta – Gwamnan Bauchi

Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed ya bayyana yadda ya shafe kwanaki bakwai bai yi barci ba a garin Abuja ,yana fafutukar hana tsofaffin ƙusoshin jihar Bauchi ƙwace nasararsa a...

Malam Daurawa Ya Buƙaci Gwamnan Kano Ya Yafewa Duk Wani Abokin Hamayya

A sakon taya murna da Sananne kuma shahararren Malamin addinin musulunci Sheik Aminu Daurawa ya yiwa Zaɓaɓɓen Gwamnan Kano...

Ma’aikatan Lafiya A Borno Zasu Sami Ƙarin Albashi Da Kashi 30

Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno ya yi wa ma’aikatan lafiya da suka amince za su yi aiki a ƙauyuka alƙawarin...

Most Read

Latest stories