HomeTagsHajji

Tag: Hajji

Biliyan 90 Gwamnaton Tarayya Ta Cika A Kuɗin Aikin Hajjin Bana-Shettima

Mataimakin shugaban ƙasa, Kashim Shettima a yayin ƙaddamar da tashin alhazai na farko da ya gudana a Birnin Kebbi ya bayyana cewa...

Gwamnan Jihar Rivers Ya Cikawa Dukkanin Maniyyatan Jihar kuɗin Kujera

 Gwamnan jihar Rivers Siminalayi Fubara, ya biya wa maniyyatan jihar cikon naira Dubu Ɗari Tara Kuɗin Kujerar aikin hajji  da...

Gwamnan Kano Ya Sanar Da Cikawa Kowani Mahajjati N500,000 Kuɗin Kujera

In ba a Manta ba hukumar Alhazzai ta ƙasa ta sanar da ƙarin Naira miliyan 1.9 ga kowani mahajjati.Sakamakon wannan sanarwar...

Hukumar Alhazai NAHCON Ta Ƙara Kuɗin Kujerar Aikin Hajjin Bana

Hukumar Alhazai ta ƙasa NAHCON ta ƙara farashin kujerar Aikin Hajjin bana da miliyan N1,918,032.91, inda ta bai wa...

Hajjin Bana: Maniyyatan Najeriya Na Fuskantar Barazanar Rashin Samun Damar Sauke Farali

Majalisar Koli Tabbatar da Sharia''r Musulunci ta Najeriya ta bayyana damuwa a game da barazanar da aikin Hajjin bana...

Har Yanzu Bamu Sayar Da Kujerun Hajji Sama Da Dubu 3 Ba – Hukumar Alhazan Kano

Hukumar kula da ayyukan haji ta jihar Kano dake Najeriya ta sanar da cewar daga cikin kujeru dubu 5...

Ƙasar Saudiyya Ta Yi Ragin Kudin Aikin Hajji Ga Maniyatan Najeriya

Hukumar Alhazan Nijeriya NAHCON) ta sanar cewa hukumomin Saudiyya sun yi ragin kudin aikin Hajjin bana 2024 ga duk...

Most Read

Latest stories