HomeTagsHari

Tag: Hari

‘Yan Kunar Bakin Wake Hudu Sun Kai Harin Bama-Bamai A Sassan Jihar Borno

Wasu ‘yan kunar bakin wake biyu sun tayar da bama-bamai a wurin daurin aure da ke garin Gwoza na...

Kaduna: Mutane da dama sun rasu sakamakon harin ‘yan bindiga a kasuwa

Mutane da dama sun rasa ransu sakamakon wani hari da ‘yan b indigo suka kai kasuwar kwanar Maro da...

Tuban Muzuru: Tubabbun Ƴan Boko Haram Sun Kai Samame Ofishin Ƴan Sanda A Borno

Wasu tubabbun ƴan Boko Haram a daren ranar Talata sun kai hari ofishin ƴan sanda a Maiduguri a kokarinsu na ceto wasu abokan aikinsu da aka...

Harin Jirgin Ƙasan Abuja-Kaduna,An Bankaɗo Waɗanda Suka Yi Maƙarƙashiya

Rundunar ƴan sanda ta sanar da cafke Ibrahim Abdullahi Mande ɗan bindigan da ya jagoranci kai harin jirgin ƙasa daga Kaduna zuwa Abuja  In...

Wani Harin Jirgin Sama Ya Yi Nasarar Murƙushe Ƴan Ta’adda A Maiduguri

Rundunar sojin sama ta Operation Hadarin Kai (OPHK) ta kai wani hari a maɓoyar ƴan ta’addan ISWAP, inda suka yi nasarar kashe ƴan ta'adda sama da...

Ƴan Sandan Jihar Kano Sun Daƙile Wani Shirin Kai Hari A Ranar Sallah

Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta sanar da gano tare da daƙile barazanar kai hari da wasu mutane suke shirin yi a sirrin ce a...

Mazauna Tudun Biri Sun Maka Gwamnatin Tarayya A Kotu

Mazauna ƙauyen Tudun Biri da ke ƙaramar hukumar Igabi a jihar Kaduna sun maka gwamnatin tarayya a kotu inda suka buƙaci da a biya...

Zan Tabbatar Da An Yi Wa Waɗanda Harin Kaduna Ya Ritsa Da Su Adalci-Cewar Gwamna

Gwamna Uba Sani na jihar Kaduna ya yi alƙawarin tabbatar da adalci ga waɗanda harin jirgin saman sojojin Najeriya ya rutsa da su...

Most Read

Latest stories