HomeTagsHisbah

Tag: Hisbah

HISBAH ta kama matasa 20 maza da mata saboda yin wanka tare a Kano

Dakarun Hisbah, a karkashin ofireshon Kau da badala, sun samu nasarar kama matasan ne bayan mazauna yankin wurin shakatarwar sun shigar da korafi.

Malaman Kano Sun Sasanta Abba Kabir Da Sheikh Aminu Daurawa Bayan Samun Saɓani

Gamayyar malaman addinin Musulunci ta jihar Kano ta ce ta sasanta gwamnan jihar Abba Kabir Yusuf da Kwamandan Hisbah...

Kano: Ina Makomar Hisbah Bayan Murabus Ɗin Sheikh Daurawa?

Masu fashin baki da al'umar jihar Kano sun fara bayyana fargaba dangane da makomar hukumar Hizbah da ayyukan a...

Murja Ibrahm Kunya Ta Gurfanar Da Hukumar Hisbah A Gaban Kotu

Fitacciyar jarumar nan ta dandalin TikTok, Murja Ibrahim Kunya, ta yi ƙarar Gwamnatin Kano a gaban Babbar Kotun jihar.A...

Hukumar Hisbah Tana Aikata ‘Babban Kuskure’ – Abba Kabir Yusuf

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya ce hukumar Hisbah ta jihar tana aikata "kuskure babba" game da yadda take...

Kalaman Gwamna Abba Kabir Yusuf Kan Hukumar Hisbah: Gyara Ko Buɗe Ƙofar Ɓarna?

Maganar gaskiya ban ji daɗin kalaman da gwamna Abba K. Yusuf ya yi a lokacin da Hisbah suka kai...

Sheikh Aminu Daurawa Ya Zama Malami Mafi Tarin Mabiya A Shafin Facebook

Fitaccen malamin addinin Musulunci a Najeriya, Sheikh Aminu Daurawa ya zama Malamin da ya fi kowanne Malami tarin mabiya...

Har Gaban Majalisar Dinkin Duniya Aka Kai Ƙarar Hisba – Sheikh Aminu Daurawa

Shugaban hukumar na jihar Kano, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya bayyana cewa sai da aka kai koken aikin da...

Most Read

Latest stories