HomeTagsHukuma

Tag: Hukuma

Yanke Ƙauna Da Rayuwa Ya Sa Wani Jami’in Kwastam Bindige Kansa 

Rahotanni sun bayyana wani jami’in hukumar hana fasa ƙwauri ta ƙasa (NCS)  Abdulwahab Magaji, ya harbe kansa har lahira a gidansa da ke...

Dalilin Kannywood Ƴan Arewa Ke Siyan Manyan Wayoyi-El Mustapha

A wata zantawa da aka yi da jarumi kuma Shugaban tace fina-finai Abba El-Mustafa ya fito ya bayyana cewa...

NAFDAC Ta Ƙwamushe Jabun Kayyaki Na Kimanin Miliyoyi A Wani Samame Da Ta Kai A Abuja

Hukumar NAFDAC a wani samame da ta kai kantunan Sahad da H-Medics da sauran kasuwannin da ke Abuja, ta yi nasarar kama jabun kayayyakin kwalliya...

Tinubu Ya Dakatar Da Babban Daraktan Hukumar Raya Wutar Lantarki

Shugaba Bola Tinubu ya rattaɓa hannu kan dakatar da Babban Daraktan Hukumar Raya Wutar Lantarki (REA) Ahmad Salihijo Ahmad tare da wasu manyan Daraktocin...

Jami’an Kashe Gobara Sun Ceto Wani Matashi Da Ya Yi Yunkurin Kashe Kansa A Kano

Hukumar kashe gobara ta jihar Kano a ranar Alhamis ta yi nasarar ceto wani Saifillahi Rabi’u mai shekara 37, mazaunin unguwar Semegu Quarters a yunƙurin sa na Kshe kansa...

Hukumar NAPTIP Ta Ceto Mutane 470 Da Aka yi Fataucin Su

Hukumar hana fataucin mutane ta ƙasa, NAPTIP, ta ce ta ceto kimanin mutane 470 da aka yi fataucin su a Katsina a shekarar 2023. Kwamandan...

Most Read

Latest stories