Dalilin Kannywood Ƴan Arewa Ke Siyan Manyan Wayoyi-El Mustapha

A wata zantawa da aka yi da jarumi kuma Shugaban tace fina-finai Abba El-Mustafa ya fito ya bayyana cewa kaso 80 na mutanen Arewa suna siyan manyan wayoyi ne dalilin Fina-Finan Kannywood.

A rahoto mai kama da wannan In ba a Manta ba kwanakin baya Hukumar tace fina-finai ta fito ta yi hani da haska duk wani fim da ya danganci dabanci da abubuwa makamantan haka a Kannywood.Inda Shugaban yace daga yanzu hukumar ta yi hani da shirya duk wani fim daya danganci lalata , dabanci ko sata.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Most Read

Latest stories