HomeTagsKama

Tag: Kama

Mata Da Miji Masu Safarar Ƙwaya Sun Shiga Hannun NDLEA

Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA, ta kai samame a wani katafaren cibiyar hada-hadar...

Hajj:NDLEA Ta Kama Alhazai Huɗu Ɗauke Da Hodar Iblis A Legas

A ranar Larabar da ta gabata ne jami’an hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa NDLEA suka yi nasarar kama wasu...

Ƴan Sanda Sun Kama Wasu Jami’an EFCC Na Bogi A Jihar Nasarawa

Rundunar ƴan sandan jihar Nasarawa ta ce ta kama wasu jabun jami’an EFCC su uku da laifin sace wani ɗalibi da kuma fashi da...

NDLEA Ta Kama Mutane 279 Tare Da Ƙwato Haramtattun Ƙwayoyi A Kaduna

Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta kasa NDLEA reshen jihar Kaduna, ta ce jami’anta sun yi nasarar kama mutane...

Ku Maida Hatsin Da Kuka Kama Ga Masu Shi -Umarnin Tinubu Ga Kwastam

Shugaba Bola Tinubu ya umurci hukumar kwastam ta Najeriya da ta mayar da duk wani hatsin da ta kama ga masu...

EFCC Ta Kama Manyan Motoci Ɗauke Da Kayan Abinci Za Su Nufi Chadi da Kamaru

Jami’an hukumar yaki da cin hanci da rashawa na shiyyar Maiduguri, EFCC, sun cafke manyan motoci 21 maƙare da...

EFCC Ta Kama Wasu Ƴan Damfara Su 11 A Kano

Jami’an shiyyar Kano na hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin ƙasa zagon ƙasa, sun kama wasu mutane su 11 da ake...

Bisa Bankaɗo Bayanan Sirri Da Wasu Ƴan Jarida Suka Yi Shugaban Kwaleji Ya Sa An Tsare Su

Ƴan sanda a jihar Kwara sun tsare babban editan jaridar Informant247 Salihu Ayatullahi da Adisa-Jaji Azeez, Editan jaridar a ranar Litinin. An...

Most Read

Latest stories