HomeTagsKashe

Tag: Kashe

Ƴan Rakiyar Amarya Sun Kashe Ɗan Bindiga A Zamfara

Ƴan uwan Wata amarya tare da taimakon wasu fasinjoji sun yi nasarar dakile yunƙurin yin garkuwa tare da kashe wani ɗan bindiga. A...

Ƴan Ta’adda Nawa Sojoji Suka Kashe A Zamfara

Rundunar sojin saman Najeriya a ranar Laraba ta ce ta yi nasarar kakkaɓe ƴan tanada a jihar Zamfara inda ta...

Ƴan Sanda A Jihar Bauchi Sun Kama Mutumin Da Ya Daɓawa Ɗanuwansa Wuƙa 

Rundunar ƴan sandan jihar Bauchi ta yi nasarar kama Isyaku Babale mai shekaru 30 wanda ke unguwar Dawaki da ke cikin birnin Bauchi bisa zarginsa...

Ƴan Bindiga Sun Kashe Mutum 9, Sun Yi Garkuwa Da Tsohon Daraktan CBN A Kaduna

Wasu Ƴan Bindiga sun harbe mutum tara a yankin Kwasam da ke ƙaramar hukumar Kauru da kuma unguwar Gwada da ke...

Ƴan Bindiga Sun Kashe Ƴan Sanda Biyu Sun Sace Mutane Da Dama A Zamfara

A jiya talata ne ƴan bindiga ɗauke da makamai suka kashe ƴan sanda biyu a wani hari da su ka kai ƙauyen Kasuwar Daji...

Ƴan Sanda Sun Farmaki Maɓoyar Ƴan Bindiga A Abuja,Sun Kashe Wasu Da Dama

Rundunar ƴan sanda a jiya Asabar ta ce jami’anta na hukumar Intelligence Response Team, IRT, sun kai farmaki wani sansanin masu garkuwa da mutane da ke...

Ko Kun San Akwai Wata Ƙabila A Tekun Indiya Wanda In Bako Yaje Ba Ya Dawo Wa

Ƙabilar Sentinelese wata ƙabila ce da ke ƙin mu'amula da mutane waɗanda ke zaune a Arewacin Sentinel Island, ɗaya daga cikin...

Jami’an Kashe Gobara Sun Ceto Wani Matashi Da Ya Yi Yunkurin Kashe Kansa A Kano

Hukumar kashe gobara ta jihar Kano a ranar Alhamis ta yi nasarar ceto wani Saifillahi Rabi’u mai shekara 37, mazaunin unguwar Semegu Quarters a yunƙurin sa na Kshe kansa...

Most Read

Latest stories