HomeTagsKuɗi

Tag: Kuɗi

NYSC : Gwamnatin Tarayya Za Ta Ƙarawa Masu Yiwa Ƙasa Hidima Alawus

Babban Darakta Janar na Hukumar Kula da masu yiwa ƙasa hidima Birgediya Janar Yushau Ahmed, ya labarto cewa gwamnatin tarayya na shirin karawa...

Majalisa Ta Sahalewa Tinubu Ya Ranto $500m Daga Bankin Duniya

A jiya Laraba ne majalisar dattawa ta amince da buƙatar shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu Na karɓo rancen dala miliyan 500 domin samar da mitocin...

EFCC:Ma’aikacin Kotu Ya Shiga Tasku Bayan Sama Da Faɗi Da Naira Miliyan 3.8

EFCC ta Yi Nasarar cafke wani ma'aikacin kotu sakamakon zargin sa da ake yi da laifin yashe kuɗin wani marigayi ta hanyar...

Gwamnan Jihar Rivers Ya Cikawa Dukkanin Maniyyatan Jihar kuɗin Kujera

 Gwamnan jihar Rivers Siminalayi Fubara, ya biya wa maniyyatan jihar cikon naira Dubu Ɗari Tara Kuɗin Kujerar aikin hajji  da...

Tangarɗan Na’ura: Babban Bankin Ƙasar Ethiopia Ya Koma Aman Kuɗi Ba Iyaka

Babban bankin kasar Ethiopia Ya sami tangarɗan na'ura wanda hakan yayi sanadiyyar fitar miliyoyin daloli, kamar yadda kafafen yaɗa labaran kasar...

Yadda Wani Mai Sayar Da Siminti Ya Mayar Da Canjin Da Ya Hau Kudin sa 

Wani mutum mai suna Abdulrazaq Rogo ya wallafa a shafinsa na Facebook inda ya ke bada labarin irin yadda ya sayi Siminti...

EFCC Ta Kama Wasu Ƴan Damfara Su 11 A Kano

Jami’an shiyyar Kano na hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin ƙasa zagon ƙasa, sun kama wasu mutane su 11 da ake...

Gwamnatin Tarayya Ta Gargaɗi Ƴan Najeriya Da Su Daina Tarawa Ƴan Bindiga Kuɗi

A jiya Laraba ne gwamnatin tarayya ta gargadi ƴan Najeriya game da yadda jama'a ke rige-rigen tara kuɗi domin biyan kudin fansa ga wadanda...

Most Read

Latest stories