HomeTagsKudi

Tag: Kudi

Ƴan Bindigan Sun Buƙaci N900M Kudin Fansan Mahaifiyar Rarara

Ƴan bindigan da suka yi awon gaba da Hajiya Hauwa’u Adamu mahaifiyar fitaccen mawaƙin Hausa, Dauda Adamu wanda aka fi...

Jerin sunayen manyan darektoci 14 da aka sallama daga aiki a CBN

A kalla ma’aikata 200 dake aiki a CBN aka sallama daga bakin aikinsu a ranar Juma’a, 24 ga watan...

Sabon tsari: CBN ya bukaci ‘yan kasuwar canji su sake neman takardar lasisi

Babban bankin kasa (CBN) ya gabatar da sabon tsari ga dukkan rukunin masu kasuwancin canjin kudi (BDCs) dake Najeriya.Kazalika,...

Shugaban makaranta ya tattara kudin dalibai na WAEC da NECO ya gudu kasar waje

Shuagban wata makaranta ta sakandire mai zaman kanta ya tattara kudaden jarrabawar WAEC da NECO da iyaye suka biyawa 'ya'yansu ya shilla zuwa kasar waje.

Biliyan 90 Gwamnaton Tarayya Ta Cika A Kuɗin Aikin Hajjin Bana-Shettima

Mataimakin shugaban ƙasa, Kashim Shettima a yayin ƙaddamar da tashin alhazai na farko da ya gudana a Birnin Kebbi ya bayyana cewa...

Kano: Kotu ta daure ‘yan kasuwar canji 17 na tsawon wata shida

'Yan kasuwar canjin da aka gurfanar da suka hada da Ayuba Ibrahim, Idris Saidu, Idris Usman, Shu'aibu Muhammad, Hamisu Iliyasu, da sauran mutane 12 sun amsa laifinsu a gaban kotu.

EFCC ta haramtawa ofisoshin jakadanci hada-hada da Dalar Amurka

Wasikar, mai dauke da sa hannun shugaban hukumar EFCC, Ola Olukoyede, ta bayyana cewa aiwatar da wannan sabon tsari zai farfado da darajar Naira tare da daga darajarta.

‘Ku kama shi’: Kotu tayi watsi da bukatar Yahaya Bello

Wata babbar kotun tarayya dake zamanta a Abuja tayi watsi da bukatar tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ta neman kotu ta hana hukumar EFCC kama shi.

Most Read

Latest stories