HomeTagsKudi

Tag: Kudi

‘Annabawa ma sun je’: Hadi Sirika ya rarrashi ‘Yarsa a zauren kotu

Babbar kotun Abuja ta amince da bayar da belin Sirika tare da sauran wadanda aka gurfanar tare da shi akan N100m kowanne mutum tare da mutum biyu da zasu tsayawa kowa.

An yi Gwanjon Wani Lemun Tsami Mai Daɗewar Shekaru 285 Akan N1.8m

An yi gwanjon wani lemun tsami mai shekaru 285 da aka gano a wata tsohuwar durowa kan $1,780 (kimanin N1.8m) a ƙasar Ingila. Brettells Auctioneers a Shropshire...

Manoma da Ƴan kasuwa Sun Koka Kan Yadda Jami’an Tsaro Ke karɓar Haraji

Manoma da ƴan kasuwa da ke safara a kan hanyar garin Bagudo a ƙaramar hukumar Bagudu a jihar Kebbi a ranar Lahadin da...

Manyan Dalilai Da Suka Sa Johan Rupert Wawurewa Ɗangote Kambun Wanda Yafi Kowa Kuɗi A Nahiyar Afirka

In ba a Manta ba a ƴan kwanakin da suka shuɗe ne jaridar fobres ta fitar da gwarzon nahiyar...

Most Read

Latest stories