HomeTagsNajeriya

Tag: Najeriya

Nanda Watanni Kaɗan Najeriya Tafi Ƙarfin Dakon Fetur Daga Waje-Ɗangote

Ɗangote ya ce matatar sa na da ƙarfin da za ta iya wadatar da ƙasashen yammacin Afirka dizal, man fetur da kuma man jiragen sama na nahiyar...

Salon Dabarun Tsaro Da Tinubu Ya Kawo Abin Birgewa Ne-Gwamnatin Birtaniya

Babban Kwamishinan Biritaniya a Najeriya, Dr. Richard Montgomery, ya ce tabbas Ingila ta yi matuƙar yabawa da irin dabarun tsaro da Shugaba Tinubu ya...

Gwamnatin Tinubu Ce Silar Rugujewar Najeriya-Babachir Lawal

Tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya, Engr Babachir Lawal, ya ce tun daga ranar 29 ga watan Mayu da aka rantsar da...

Ɓangaren Shari’a Ita Ce Babbar Matsalar Mu a Ƙasar Nan Ba INEC Ba- Peter Obi

Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar Labour a zaben 2023, Peter Obi ya ce babbar matsalar dimokuradiyyar Najeriya shi ne ɓangaren shari’a...

Ta’addanci: Rundunar sojin Najeriya tana neman Halilu Buzu dan Nijar ruwa a jallo

Rundunar sojin Najeriya ta bayyana cewa tana neman Halilu Buzu dan kasar Nijar ruwa a jallo saboda aiyukan ta'addanci...

Biliyan 90 Gwamnaton Tarayya Ta Cika A Kuɗin Aikin Hajjin Bana-Shettima

Mataimakin shugaban ƙasa, Kashim Shettima a yayin ƙaddamar da tashin alhazai na farko da ya gudana a Birnin Kebbi ya bayyana cewa...

Borno: Rundunar soji ta kama soja da alburusai da gurneti boye cikin buhun shinkafa

A cewar mai magana da yawun rundunar soji, an kama Yakubu ne a tsakanin 30 ga watan Afrilu da 13 ga watan Mayu yayin da ya karbi hutu daga wurin karbar horo na musamman a sansanin sojoji dake Jaji a jihar Kaduna.

Tinubu: Fiye Da Mako Ba A San Inda Ya Yi Aure Ya Tare ba ,Ina Ya Maƙale?

Ɗarururuwan Ƴan Najeriya na cigaba da jefa tambayoyi a kafafen soshiyal Mediya domin neman jin ba'asin ina shugaba Tinubu...

Most Read

Latest stories