HomeTagsSace

Tag: Sace

A Shirye Na Ke In Gana Da Ƴan Bindigan Da Suka Sace Ɗaliban Kuriga-Gumi

Fitaccen Malamin addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Gumi, ya ce a shirye ya ke tsaf ya yi zama da ƴan ta’addan da suka yi garkuwa da...

Gwamna Uba Sani Ya Ɗauki Alwashin Ceto Ɗaliban Kuriga Da Aka Sace

 Gwamna Uba Sani na jihar Kaduna ya yi jawabi inda ya yi alƙawarin ceto ɗaliban da ƴan bindiga suka sace a Kuriga da...

Da Ɗumi-Ɗumi-Ƴan Bindiga Sun Dira Wata Makaranta,Sun Yi Awon Gaba Da Ɗalibai A Kaduna

Ƴan bindiga sun sace ɗalibai firamare da na sakandare kusan su 200 a makarantarsu da ke ƙauyen Kuriga a karamar hukumar...

Har Cikin Masallaci Ƴan Bindiga Suka Sace Wasu A Zamfara

Wasu ƴan bindiga ɗauke da makamai sun yi awon gaba da wasu masallata a ɗaya daga cikin masallacin da ke garin Tsafe hedikwatar ƙaramar...

Ƴan Bindiga Sun Kashe Mutum 9, Sun Yi Garkuwa Da Tsohon Daraktan CBN A Kaduna

Wasu Ƴan Bindiga sun harbe mutum tara a yankin Kwasam da ke ƙaramar hukumar Kauru da kuma unguwar Gwada da ke...

Ƴan Bindiga Sun Kashe Wani Basarake Sun Sace Matar Sa A Jihar Kwara

Rundunar ƴan sandan jihar Kwara ta tabbatar da kisan wani basaraken gargajiya a jihar, mai suna Oba Peter Aremu, Onikoro da ke garin Koro-Ekiti a...

Ƴan Bindiga Sun Sako Shugaban Ƙaramar Hukuma A Nasarawa

Shugaban ƙaramar hukumar Akwanga Safiyanu Isah-Andaha, wanda wasu yan bindiga suka yi garkuwa da shi ranar Litinin ya shaƙi iskar ƴanci. DSP Ramhan...

Ƴan Bindiga Sun Sace Kimanin Mutane 30 A Kaduna

Wasu ƴan bindiga sun sace wasu mutum 30 a kauyen Unguwar Liman da ke unguwar Gwada ƙaramar hukumar Igabi ta jihar Kaduna. Mazauna...

Most Read

Latest stories