HomeTagsSanusi Lamido Sanusi

Tag: Sanusi Lamido Sanusi

Wayar Da Kai: Muhimman Abu 6 Dangane Da Hukuncin Kotu Kan Rikicin Masarautar Kano

Tun bayan da wata kotun gwamnatin tarayya dake zamanta a Kano ta zartar da hukunci a kan dambarwar masarautar...

Gwamnatin Kano Ta Bayar Da Sabon Umarnin Fitar Da Aminu Ado Bayero Daga Gidan Sarki Na Nasarawa

Gwamnatin jihar Kano ta bawa rundunar 'yan sanda sabon umarnin su fitar da sarkin Kano na 15, Alhaji Aminu...

‘Gwamna ya yi kuskure’: Kotu ta zartar da hukunci a kan rikicin masarautar Kano

Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Kano ta zartar da hukuncin cewa gwamnan jihar Kano, Abba Kabir...

Masarauta: FG Da APC Na Kokarin Kirkirar Sabuwar Boko Haram A Kano – Kwankwaso Ya Koka

Jagoran jam’iyyar NNPP na ƙasa kuma dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar  (NNPP) a shekarar 2023, Rabiu Musa Kwankwaso,...

Bikin Sallah: Sarki Sanusi II Ya Yi Hawan Daba A Kano

Sarkin Kano na 16, Alhaji Muhammadu Sanusi II, ya gudanar da hawan daba bayan ya sauko daga Sallar idi...

Kotu Ta Umarci Gwamnatin Kano Ta Biya Aminu Ado Tarar N10m

Wata babbar kotun gwamnatin tarayya da ke zamanta a Kano ta zartar da hukunci a kan taka hakki tare...

Ka Yi Koyi Da Kakan ka: Tijjaniyya Ta Shawarci Sarki Sanusi II Ya Ajiye Sarautar Kano

Shugaban darikar Tijjaniyya na duk duniya, Sheikh Muhammad Mahi Ibrahim Nyass, ya shawarci sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, ya...

‘Yan majalisar dokokin jihar Kano 12 sun kaiwa Aminu Ado Bayero ziyara

A yayin da har yanzu dambarwar sarauta ke cigaba da jan hankali a Kano, mambobin majalisar dokokin jihar na...

Most Read

Latest stories