HomeTagsShugaban Kasa

Tag: Shugaban Kasa

Jerin Shugabannin Ƙasa Da Suka Yi Ƙarin Mafi Ƙanƙantar Albashi Daga 1954-2024 

Tattaunawa da ke cigaba da gudana tsakanin gwamnatin tarayya da ƙungiyar ƙwadago game da mafi karancin albashi wanda har yanzu dai ana...

Da Ɗumi-Ɗumi : Gwamnatin Tarayya Ta Gabatar Da N62,000 A Matsayin Mafi Ƙarancin Albashi

A yau Juma'a 7 ga watan Yuni 2024 Gwamnatin tarayya ta sabunta kuɗin da ta gabatar a matsayin mafi ƙarancin...

Jam’iyyar APC Ta Shirya Tsaf Za Ta Fara Neman Maye Gurbin Ganduje

Da Dukkan alamu dai fadar shugaban ƙasa ta baiwa masu ruwa da tsaƙi damar fara neman wanda zai maye gurbin...

A Ƙarshe Dai Shugaba Tinubu Ya Rattaɓa Hannu Kan Shirin Bashin Ɗalibai

Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya rattaɓa hannu ya kuma godewa ƴan majalisar dokokin ƙasar game da yadda suka yi dubi kan shirin...

Shugaba Tinubu Ya Umurci Rera Taken Najeriya A Duk Wata Hidima Da Za A Yi

Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya ce daga yanzu za a dinga rera taken Najeiya a duk wani taro da za a...

Uwargidan Shugaban Ƙasa Za Ta Ginawa Ƴan Najeriya Katafaren Asibiti 

 Uwargidan shugaban ƙasa Remi Tinubu ta ba da gudummawar dala 100,000 don gina cibiyar kula da lafiya ta...

Masu Fasa Ƙwauri Na Amfani Da Lambobin Shugaban Ƙasa na bogi wajen Safarar Motoci

Chedi Wada, Kwanturola na Hukumar Kwastam ta Najeriya, NCS, sashin ayyuka na tarayya, FOU, Zone “B”, dake garin Kaduna, ya koka kan yadda masu...

Gwamnatin Tarayya Ga Jihohi: Ku Samar Da Wurare Dan Noman Rani

Ministan albarkatun ruwa da tsaftar mahalli, Farfesa Joseph Utsev, ya yi kira ga gwamnatocin jihohi da al’ummomi da su...

Most Read

Latest stories