HomeTagsTattalin Arziki

Tag: Tattalin Arziki

Ranar Dimokradiyya: Muhimman Sakonni 8 Daga Jawabin Tinubu

Da safiyar ranar Laraba ne shugaban kasa, Bola Tinubu, ya gabatar da jawabi ga 'yan Najeriya a bikin ranar...

Tinubu ya haramta siyen motoci masu amfani da fetur

A yayin zaman malisar zartarwa ta kasa (FEC) a ranar Litinin, Tinubu ya jaddada cewa babu gudu balle ja da baya wajen ganin sun kawo canji a bangaren makamashin da ababen hawa ke amfani da su.

Don ‘yan Najeriya ne – Shettima yayi karin haske kan sabbin haraji

Halin da ƙasa ke ciki shine ya tilastawa gwamnati yin nazarin ja da baya domin gyara ɗamararta don gudun kada wankin hula ya kai ta zuwa dare.

EFCC ta haramtawa ofisoshin jakadanci hada-hada da Dalar Amurka

Wasikar, mai dauke da sa hannun shugaban hukumar EFCC, Ola Olukoyede, ta bayyana cewa aiwatar da wannan sabon tsari zai farfado da darajar Naira tare da daga darajarta.

Na Cire Tallafin Man Fetur Don Ceto Najeriya Daga Matsalar Tattalin Arziki-Cewar Shugaban Ƙasa Tinubu

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ce ya yanke shawarar cire tallafin man fetur da aka kwashe tsawon shekaru ana dambarwa domin...

Most Read

Latest stories