HomeTagsTinubu

Tag: tinubu

Shugaba Tinubu Zai Kaddamar da Tsohuwar Waƙar Taken Najeriya

Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, ya ce Shugaba Tinubu ya kai ziyara Majalisar Dokoki a yau Laraba don ƙaddamar da tsohuwar wakar kasa mai...

Salon Dabarun Tsaro Da Tinubu Ya Kawo Abin Birgewa Ne-Gwamnatin Birtaniya

Babban Kwamishinan Biritaniya a Najeriya, Dr. Richard Montgomery, ya ce tabbas Ingila ta yi matuƙar yabawa da irin dabarun tsaro da Shugaba Tinubu ya...

Gwamnatin Tinubu Ce Silar Rugujewar Najeriya-Babachir Lawal

Tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya, Engr Babachir Lawal, ya ce tun daga ranar 29 ga watan Mayu da aka rantsar da...

Majalisa Ta Sahalewa Tinubu Ya Ranto $500m Daga Bankin Duniya

A jiya Laraba ne majalisar dattawa ta amince da buƙatar shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu Na karɓo rancen dala miliyan 500 domin samar da mitocin...

Biliyan 90 Gwamnaton Tarayya Ta Cika A Kuɗin Aikin Hajjin Bana-Shettima

Mataimakin shugaban ƙasa, Kashim Shettima a yayin ƙaddamar da tashin alhazai na farko da ya gudana a Birnin Kebbi ya bayyana cewa...

Tinubu: Fiye Da Mako Ba A San Inda Ya Yi Aure Ya Tare ba ,Ina Ya Maƙale?

Ɗarururuwan Ƴan Najeriya na cigaba da jefa tambayoyi a kafafen soshiyal Mediya domin neman jin ba'asin ina shugaba Tinubu...

A Ƙarshe Dai Shugaba Tinubu Ya Rattaɓa Hannu Kan Shirin Bashin Ɗalibai

Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya rattaɓa hannu ya kuma godewa ƴan majalisar dokokin ƙasar game da yadda suka yi dubi kan shirin...

Ku Maida Hatsin Da Kuka Kama Ga Masu Shi -Umarnin Tinubu Ga Kwastam

Shugaba Bola Tinubu ya umurci hukumar kwastam ta Najeriya da ta mayar da duk wani hatsin da ta kama ga masu...

Most Read

Latest stories