HomeTags'Yan bindiga

Tag: 'Yan bindiga

Ranar Sallah: ‘Yan Bindiga Sun Kashe Tare Da Sace Mutane Da Dama A Sokoto

Wasu 'yan ta'adda da aka fi zaton 'yan bindiga ne sun kai hari wani kauye a Jihar Sokoto inda...

Sojoji sun kashe kasurgumin dan ta’adda Buharin Yadi a Katsina

Sojojin Najeriya sun hallaka wani ɗan ta'adda mai suna Buharin Yadi, ɗaya daga cikin ƙasurguman 'yan bindiga da ake...

‘Yan bindiga sun ga ta kansu bayan sun kai hari sansanin sojoji a Neja

A kalla dakarun soji biyu ne suka samu raunuka a yayin da wasu 'yan ta'adda suka kai hari sansanin...

Soja ya kwaci bindiga ya kubutar da kansa da sauran mutane daga masu garkuwa

Wani soja, kaftin J. O Abalaka, ya kwatarwa kansa bayan ya samu nasarar kwace bindigar daya daga cikin 'yan...

Kaduna: Mutane da dama sun rasu sakamakon harin ‘yan bindiga a kasuwa

Mutane da dama sun rasa ransu sakamakon wani hari da ‘yan b indigo suka kai kasuwar kwanar Maro da...

Gwamnatin Tarayya Ta Bada Umarnin Ƙara Sojoji A Jihohin Zamfara, Katsina Da Kaduna

Gwamnatin tarayya ta umurci babban hafsan sojin kasar da ya kara ƙaimi a jihohi Zamfara Katsina da Kaduna duba da yadda ƴan bindiga...

‘Yan Bindiga Sun Bada Wa’adin Kwanaki 7 Ga Iyalan Mutanen da Suka Sace

‘Yan bindiga sun bayar da wa’adin kwanaki bakwai ga iyalan mutane 19 da suka yi garkuwa da su, inda su ka umurce su tara...

Yankin Da ‘Yan Bindiga ke Hana Ayyukan Noma A Garin Kaduna

Manoma daga yankin Kidandan da kuma Galadima na jihar Kaduna suna biyan haraji ga ‘yan fashi wanda hakan ke kawo cikas ga zaman lafiya a tsakanin al’ummar wannan...

Most Read

Latest stories