Tubabbun Boko Haram Sama Da 1900 Ne Aka Sako-Cewar hedkwatar tsaron Najeriya

Babban Hafsan Hafsoshin Tsaro (CDS), Janar Christopher Musa ya bayyana cewa a kalla tubabbun ƴan ta’addan Boko Haram 1935 ne aka sako daga sansanin Bulumkutu da ke jihar Borno 

An sako su ne domin komawa cikin ƴan uwan su a faɗin sassan Najeriya kasancewar an tsare su daga shekarar 2016 zuwa 2022 bayan an yi musu karatun ta natsu.

Janar Christophe ya bayyana haka ne a garin Abuja a jiya Litinin yayin da yake gabatar da wata lacca mai taken: “Aikin da ba na Kinetic da Sojojin Najeriya,” a wajen bude wani kwas kan harkokin tsaro na ƙasa.  “Ayyukan Ilimin Halittu da Sadarwar Dabarun (PSYOPS)” wanda Hukumar Leken Asiri ta Tsaro (DIA) ta shirya.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Most Read

Latest stories