HomeTagsBoko Haram

Tag: Boko Haram

Sojoji sun kubutar da mutane 386 daga dajin sambisa bayan shekara 10 da yin garkuwa da su

Dakarun rundunar soji ta ‘’Ofireshon Desert  Sanity 111’’ sun gudanar da atisaye na tsawon kwanaki goma a kokarinsu na tsaftace dajin Sambisa ta hanyar tabbatar da cewa babu sauran wasu birbishin ‘yan ta’adda da ke boye a dajin.

Sambisa: Sojoji sun hallaka shugaban kungiyar Boko Haram da ya gaji Shekau

Bayan samun dumbin makamai a sansanin da aka kashe Tahir, an kashe wasu daga cikin mayakan kungiyar Boko Haram dake tare da shi a yayin da wasu suka gudu da raunukan harbi.

Borno: Rundunar soji ta kama soja da alburusai da gurneti boye cikin buhun shinkafa

A cewar mai magana da yawun rundunar soji, an kama Yakubu ne a tsakanin 30 ga watan Afrilu da 13 ga watan Mayu yayin da ya karbi hutu daga wurin karbar horo na musamman a sansanin sojoji dake Jaji a jihar Kaduna.

Tuban Muzuru: Tubabbun Ƴan Boko Haram Sun Kai Samame Ofishin Ƴan Sanda A Borno

Wasu tubabbun ƴan Boko Haram a daren ranar Talata sun kai hari ofishin ƴan sanda a Maiduguri a kokarinsu na ceto wasu abokan aikinsu da aka...

Shekaru 17 Da Kisan Gillar Marigayi Sheikh Ja’afar Mahmud Adam

Wanda ya mutu bai sauri ba, wanda kuma ke raye bai yi jinkiri ba. Shekara 17 ke nan cur...

Kaso 95 Na Ƴan Boko Haram Sun Bar Duniya – Gwamnatin Borno

Gwamnatin jihar Borno a arewa maso gabashin Najeriya ta yi ikirarin cewa kashi 95 cikin 100 na masu ra’ayin...

Gwamnatin Jihar Borno Ta Wanke Mutane 500 Da Ake Zargi Ƴan Boki Haram Ne

Gwamnatin jihar Borno ta ce ta wanke mutane 500 da ake zargi da hannu a ayyukan ta’addanci inda aka sallame su daga sansanin...

Bam Ya Hallaka Manoma 11 A Maiduguri

Manoma 11 ne suka mutu a Firgi da ke Unguwar Pulka a ƙaramar hukumar Gwoza ta jihar Borno bayan...

Most Read

Latest stories