Gwamnan Kano Ya Sanar Da Cikawa Kowani Mahajjati N500,000 Kuɗin Kujera

In ba a Manta ba hukumar Alhazzai ta ƙasa ta sanar da ƙarin Naira miliyan 1.9 ga kowani mahajjati.

Sakamakon wannan sanarwar ya sa Gwamna Abba Gida Gida Ya sanar da bayar da tallafin Naira 500,000 ga kowane mahajjati da ya fito daga jihar.Gwamnan ya bayyana sanarwar ne ta shafin sa na X

 Saboda haka maniyyatan  da suka ajiye Naira miliyan 4.7 da kuma N4.5 a Hukumar Alhazai ta Jiha a yanzu Naira Miliyan 1.4 kawai za su cika maimakon Miliyan 1.9.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Most Read

Latest stories