HomeTagsKano

Tag: Kano

Kano: Mutumin da ya cinnawa Masallaci wuta ana tsaka da Sallah ya shiga hannu

A ƙalla masallata 20 ne a wani shahararren masallaci a garin Larabar Abasawa da ke ƙaramar hukumar Gezawa a...

HISBAH ta kama matasa 20 maza da mata saboda yin wanka tare a Kano

Dakarun Hisbah, a karkashin ofireshon Kau da badala, sun samu nasarar kama matasan ne bayan mazauna yankin wurin shakatarwar sun shigar da korafi.

Kano: Kotu ta daure ‘yan kasuwar canji 17 na tsawon wata shida

'Yan kasuwar canjin da aka gurfanar da suka hada da Ayuba Ibrahim, Idris Saidu, Idris Usman, Shu'aibu Muhammad, Hamisu Iliyasu, da sauran mutane 12 sun amsa laifinsu a gaban kotu.

Kano: Mutane uku sun rasa ransu sakamakon rikicin kauraye a wurin gangi

Da yake tabbatar da faruwar lamarin, kakakin rundunar 'yan sandan jihar Kano, Haruna Kiyawa, ya bayyana cewa jami'an 'yan sanda sun garzaya zuwa wurin kidan gangin tare da tarwatsa taron jama'a bayan samun Kiran waya daga mazauna yankin.

Karramawa Ce Ta Sani Raba Likkafani Da Tukwanen Ƙasa-Sanata Hanga

Sanata Rufa'i Hanga Ɗan majalisa mai wakiltar mazabar Kano ta tsakiya a majalisar dattijai, ya fito ya mayar da martani kan sukar da...

Ƙaƙaniƙayin Bashi Ya Sa Matashi Basajar Sake Shiga Musulunci

Wata Kotun Shari’ar Musulunci da ke Jihar Kano ta bayar da umarnin yi wa Haruna Abdulkarim mai shekaru 25 bulala goma don ladabtar da shi bisa laifin ƙaryar shiga...

Kano: Abba ya rattaba hannu kan sabuwar dokar ‘gwaji dole’ kafin aure

A wani Sako da Abba ya wallafa a shafinsa na 'X' ya bayyana cewa an yi dokar ne domin rage samun afkuwar matsalolin lafiya da kan iya shafar ma'aurata ko 'ya'yan da zasu haifa.

Sarkin Kano Ya Jajanta wa Shekarau Kan Ɓarnar Da Gobara Ta Yi Masa

A ziyarar Jaje da mai martaba Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya kaiwa  tsohon gwamna Malam Ibrahim Shekarau don jajanta...

Most Read

Latest stories