Salon Dabarun Tsaro Da Tinubu Ya Kawo Abin Birgewa Ne-Gwamnatin Birtaniya

Babban Kwamishinan Biritaniya a Najeriya, Dr. Richard Montgomery, ya ce tabbas Ingila ta yi matuƙar yabawa da irin dabarun tsaro da Shugaba Tinubu ya bijiro da su.

Sannan ƙasar ta kuma Aminta da nuna goyon baya ga gwamnatin Najeriya ta fannin gaskiya,da jajircewa a harkar mulki.

A jawabin sa yayin wani babban taron tattaunawa kan Isar da Ajandar sabunta bege kan taken, “Burin Najeriya,” Dr.Richard Montgomery ya sake yaba wa shirin shugaba Tinubu akan mayar da hankali kan abubuwan da suka dace.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Most Read

Latest stories