HomeArewa Maso Gabas

Arewa Maso Gabas

‘Yan Sanda Sun Hallaka Ɗan Garkuwa Da Mutane, Sun Ceto Mutun 6 A Bauchi

Jami’an tsaron ‘yan sanda a jihar Bauchi sun yi musayar wuta tsakaninsu da masu garkuwa da mutane a ƙaramar...

Na Yafe Fansho Ɗina Ku Daina Biyana – Dankwabo Ya Faɗi Wa Gwamnatin Gombe

Tsohon gwamnan jihar Gombe kuma sanata da ke wakiltar mazaɓar Gombe ta arewa, Ibrahim Hassan Dankwambo, ya buƙaci gwamnatin...

An Kashe Basarake A Taraba, An Yi Garkuwa Da Matarsa, Ɗansa Da Wasu 8

Wasu ‘yan bindiga daɗi sun kashe basaraken gargajiya na Garin Modibbo da ke jihar Taraba, Alhaji Muhammadu.Bugu da ƙari,...

Kwale-kwale Ɗauke Da Fasinjoji Sama Da 100 Ya Kife A Taraba

Wani jirgin ruwa da ke ɗauke da fasinjoji sama da 100 ya kife a tsakiyar ruwan kogin Benue a...

Cikin Shekara 2 Hukumar NDLEA ta kwace tan 6,668 na haramtattun kayayyaki

Shugaban hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa Brig.-Gen.  Buba Marwa (mai ritaya) ya ce hukumar...

Kashe-kashen ‘Yan Daba A Gombe Ina Gizo Ke Sakar?

Wasu ‘yan daba sun kashe wata dalibar kwalejin ilimi (COE) da ke Billiri a karamar hukumar Billiri da ke...

Yadda na kubuta daga hannun masu garkuwa da mutane-Wata daliba a Bauchi ta bayyana

Wata daliba mai suna Khadija Sani Abubakar dalibar Jami’ar Jihar Bauchi ta tsallake rijiya da baya in da ta kubuta daga...

Gwamnatin jihar Borno ta kafa dokar hana Barace-Barace 

Gwamnatin jihar Borno kakaba dokar  ta haramta barace-barace a titunan garin Maiduguri, babban birnin jihar da ma kewaye. Kwamishinan yada labarai da dabaru na jihar, Farfesa...

Most Read

Latest stories