HomeArewa Maso Gabas

Arewa Maso Gabas

WIKKIDATA: Yadda Ƙananan Hukumomi Su Ka Karɓi Sama Da ₦Biliyan 270

Bincike ya nuna cewa jihar Kano ta samu Naira biliyan 29.8 sai jihar Katsina wadda ta samu Naira biliyan 22.1.Mafi ƙarancin kudin da ake samu na jihohin Arewa maso gabashin Najeriya, inda jihar Gombe ce ta samu adadin Naira biliyan 8 a watanni biyun farko na shekarar 2024.

Ƴan Sanda Sun Musunta Iƙirarin Jami’an NSCDC Kan Shigar Ƴan Bindiga Jihar Gombe

Rundunar ‘Yan sandan Najeriya reshen jihar Gombe ta yi watsi da ikrarin rundunar tsaron NSCDC dake aiki a jihar,...

Bam Ya Hallaka Manoma 11 A Maiduguri

Manoma 11 ne suka mutu a Firgi da ke Unguwar Pulka a ƙaramar hukumar Gwoza ta jihar Borno bayan...

Da Ɗumi-Ɗumi: Kotun Ɗaukaka Ƙara Ta Tabbatar Da Nasarar Gwamna Inuwa

Kotun ɗaukaka ƙara da ke zamanta a Abuja, a ranar Alhamis, ta tabbatar da nasarar da gwamna Muhammadu Inuwa...

An Hallaka Sufeto A Artabun ‘Yan Sanda Da Sojoji A Adamawa

Rundunar ‘yan sandan jihar Adamawa, ta tabbatar da cewa, an kashe wani ɗan sandan mai muƙamin Sufeto, Jacob Daniel...

Masarautar Ningi Ta Warware Rawanin Salisu Zakari Daga Sarautar Ƙauran Ningi

Daga Sadam Mato Burra Masarautar Ningi ta cimma matsayar cire Hon. Salisu Zakari Ningi daga saraukar Ƙauran Ningi bisa sokar...

HISBA Ta Cafke Karuwai Da Masu Sayar Da Barasa 37 A Yobe

Hukumar tsaron HISBA, da haɗin guiwar hukumar NDLEA gami da jami’an ‘yan sanda a jihar Yobe, sun samu nasarar...

Nakiya Ta Yi Ajalin Mutane 20 Da Jikkata 2 A Yobe

Daga Halima LukmanMutane 20 sun rasa rawukan bayan wani babur ya taka bam da ‘yan ta’addan Boko Haram suka...

Most Read

Latest stories