HomeSiyasa

Siyasa

Dalla-dalla: NLC ta fayyace dalilin kayyade N615,000 a matsayin mafi karancin albashi

NLC ta ce muhalli zai ci N40,000 a kowanne wata, wutar lantarki zata lashe N20,000, kudin ruwa N10,000, Kalanzir ko Gas zai ci N35,000, kudin abinci

Duniya Makwantar Rikici: Abubuwan Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Yaƙin Iran da Isra’ila:

Ita Isra'ila ta dogara da Amerika ne wajen faɗa da Iran. Ita kuma Amerika ba ta son fada da...

Kotu A Lagos Ta Bayar Da Belin Emefiele Kan Naira Miliyan 50

Babbar kotu a Legas da ke zamanta a Ikeja ta bayar da belin tsohon gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin...

Tilas Sai Mun Binciki Ganduje Saboda Irin Yadda Ya Bar Wa Jihar Kano Abin Kunya — Abba

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya ce dole ne gwamnatinsa ta binciki tsohon gwamnan jihar, Abdullahi Umar Ganduje,...

Siyasar Kano: Jigo A Jam’iyyar APC Ya Yi Wa Abdullahi Abbas Wankin Babban Bargo

Jigo a Jam’iyyar APC reshen jihar Kano, Zulyadaini Sidi Mustapha Karaye ya zargi shugaban jam’iyyar APC na jihar Abdullahi...

Tsohon Gwamna Abdullahi Ganduje Ya Gana Da Shugaban APC Na Kano A Birnin Makka

Tsohon Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya yi wata ganawa ta musamman da shugaban jam’iyyar APC na jihar...

Siyasar Kano: Abba Gida-Gida Ya Maka Ganduje Da Matarsa Gaban Kuliya Kan Ɓarnatar Da Dukiyar Kanawa

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da wasu kwamitoci biyu na alkalai domin gudanar da bincike barnatar...

El-Rufai Ya Jefa Jihar Kaduna Cikin Halin Tasku – Shehu Sani

Tsohon ɗan majalisar dattawan jihar Kaduna, Sanata Shehu Sani yace dubu ne ta cika wa tsohon gwamnan jihar Malam...

Most Read

Latest stories