HomeTagsAbinci

Tag: Abinci

Sarkin Damaturu Ya Umurci Ƴan Kasuwa Da Su Rage Farashin Kayan Masarufi

Sarkin Damaturu, Dr Shehu Hashimi II Ibn Umar El-Kanemi, ya yi kira ga ƴan kasuwa da su dubi Allah su tausaya wa talakawa su...

Tsadar Rayuwa: Yadda Mazauna Jihar Kebbi Su Ka Daka Wawar Abinci

Wasu mazaunan jihar Kebbi sun auka cikin wani gidan ajiyar kaya na gwamnati a unguwar Bayan Kara cikin Birnin...

Sarki Salman Na Saudiyya Ya Yi Rabon Kayan Abinci A Kano

Gidauniyar Sarki Salman ibn AbdulAziz da ke ƙasar Saudiyya ta raba kayan abinci a matsayin kayan agajin watan Ramadan ga magidanta nakasassu sama da 2,000...

Abba Gida-Gida Ya Yi Kakkausar Jan Kunne Ga Masu Dafa Abincin Azumi

A wata ziyarar gani da ido da Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya kai gidan maza dake ciki garin Kano domin...

EFCC Ta Kama Manyan Motoci Ɗauke Da Kayan Abinci Za Su Nufi Chadi da Kamaru

Jami’an hukumar yaki da cin hanci da rashawa na shiyyar Maiduguri, EFCC, sun cafke manyan motoci 21 maƙare da...

Mafi Yawan Tambayar Da Mata Ke Yi Wa Miji A Zamantakewar Aure Shi ne “Me Za A Dafa”

A zamantakewar Aure lokuta da dama akwai halayyar ko furuci da za a iya cewa sun zama sabo a...

Tsadar Rayuwa: Gwamna Zulum Ya Buƙaci A yi Azumi Da Addu’o’i Na Kwana Ɗaya

Gwamna Babagana Zulum ya bukaci al’ummar jihar Borno da su ɗau niyyar Azumi tare da gudanar da addu’o’i na musamman a ranar litinin...

Nau’ikan Abincin Da Mace Za Ta Kiyaye Lokacin Al’ada

Lokacin da mace ke jinin haila, akwai buƙatar kula da abin da za ta ci. Akwai nau'ikan abinci da bai kamata a ci a wannan lokaci ba saboda...

Most Read

Latest stories