HomeTagsAmurka

Tag: Amurka

Mutum na farko da aka yiwa dashen ƙodar alade ya mutu

Kodar aladen ta fito ne daga wani alade kuma an gyara ta ta hanyar kimiyyar sarrafa kwayoyin halitta don cire kwayoyin halittar alade masu cutarwa da kuma kara wasu kwayoyin halittar dan adam don inganta dacewarta ga dan-Adam.

Babu Takamaimen Lokacin Kawo Ƙarshen Matsalar Tsaro -Dikko Radda

Gwamnan jihar Katsina Umar Dikko Radda kuma shugaban Ƙungiyar gwamnonin arewa maso yamma a wani zantawa da aka yi da shi...

Yanzu -Yanzu : Hatsarin Jirgin Sama Ya Yi Ajalin Shugaban Banki Access

Wani jirgin chopper da ke ɗauke da shugaban banki Access Herbert Wigwe, tare da iyalan sa ya Rikito,Wanda hakan yayi sanadiyyar rayukan su a California ƙasar Amurka. Majiyoyi...

Megadi Ya Harbe Wani Baƙon Farfesan Ƙasar Amurka A Jihar Osun

An sami jimami a garin Ejigbo, jihar Osun, inda wani Megadi ya harbe Richard Adeoriokin, Farfesa a ƙasar Amurka, kuma Ɗan siyasa. Adeoriokin ya kasance jigo ne a jm’iyyar...

Most Read

Latest stories