HomeTagsArmy

Tag: Army

Sojoji Sun Hallaka Ƴan Ta’adda A Zamfara Da Katsina

Rundunar sojojin ƙasa ta Najeriya ta ce dakarunta da ke yaƙi da ta'addanci a Katsina da Zamfara sun kai...

Gwamnatin Tarayya Ta Ƙwato Dubban Makamai Da Alburusai Daga Hannun Ɓata-gari

Cibiyar Kula da yaɗuwar ƙananan makamai ta ƙasa ta ƙwato makamai 20,000 da alburusai 60,000 daga hannun masu safarar...

Jami’an Tsaro Sun Bankaɗo Rumbunan Ɓarayin Ɗanyen Man Fetur A Delta

Rundunar sojin Najeriya a jihar Ribas, ta bayyana cewa ta bankado wasu haramtattun rumbunan ajiyar man fetur da ke...

A Cikin Mako Ɗaya Sojojin Najeriya Sun Hallaka Ƴan Ta’adda 254

Hedikwatar Tsaron Najeriya ta ce sojojin ƙasar sun yi nasarar kashe ƴan ta’adda 254 da kuma kama 264 a...

Jami’an Tsaro Sun Kama Sojan Da Ke Yiwa Bello Turji Safarar Muggan Makamai

Korarren jami’in sojan saman Najeriyan Ahmed Mohammed, ya kasance yana samar da wa ’yan bindiga kakin sojoji na yaki...

Sojan Gona: Ƴan Bindiga Sun Yi Awon Gaba Da Mutum 29 A Katsina Bayan Sun Yi Shigar Sojoji

Wani rahoto daga Katsina a arewacin Najeriya na cewa wasu ƴan bindiga sun yi garkuwa da mutum 29 bayan...

Sojoji Sun Kashe Ƴan Bindiga a Katsina Tare da Kuɓutar da Waɗanda Aka yi Garkuwa da su a Zamfara

Rundunar sojojin Nijeriya ta ce dakarunta sun kashe ‘yan bindiga 10 a jihar Katsina tare da kubutar da mutanen...

Na Kamu Da Soyayyar Mijina Dan Ta’adda, Ina Son Sake Kasancewa Da Shi, – ‘Yar Chibok Da Ta Kubuta

Dakarun rundunar sojin Nijeriya sun samu nasarar ceto wata mata 'yar shekara ashirin da bakwai a duniya, Mary Nkeki...

Most Read

Latest stories