HomeTagsBandits

Tag: bandits

Sojoji Sun Yi Nasarar Hallaka Ƴan Bindiga A Kaduna

Dakarun sojojin Najeriya sun kashe wasu 'yan bindiga huɗu a wani samame da suka kai jihohin Kaduna da Katsina.Sanarwar...

Ƴan Bindigar Da Suka Sace Ɗalibai 286 A Kaduna Sun Buƙaci Kuɗin Fansa Naira Biliyan Ɗaya

Ƴan bindiga da suka yi garkuwa da ɗalibai da ma’aikata 286 a wata makaranta a jihar Kaduna a makon...

Ƴan Bindiga A Jihar Kaduna Sun Yi Awon Gaba Da Mutane Fiye Da 61

Aƙalla mutum 61 ƴan bindiga suka sace a wani ƙauye da ke Jihar Kaduna a Nijeriya, kwanaki kaɗan bayan...

Ƴan Bindiga Sun Sace Ɗaliban Tsangaya A Sokoto

Wasu 'yan bindiya dauke da makamai sun kai hari kauyen Gidan Bakuso da ke yankin karamar hukumar Gada a...

Ƴan Bindiga Sun Bankawa Mutane Da Rumbunan Abinci Wuta A Jihar Kaduna

Shugabanni a gundumar Kufanan karamar hukumar Kajurun da 'yan bindiga su ka kai hari, sun ce kone mutane da...

Ƴan Bindiga Na Barazanar Kawomin Hari – Dikko Radda

Gwamnan jihar Katsina da ke Arewacin Najeriya, Malam Dikko Umaru Radda ya bayyana cewa ƴan bindiga da su ka...

Ƴan Bindiga Sun Yi Awon Gaba Da Mutum 24 Tare Da Bankawa Kasuwa Da Gidaje Wuta A Katsina

Wasu ‘yan ta’adda sun kashe mazauna kauyen Gangara da ke karamar hukumar Jibia 5 tare da raunata wasu 7...

Na Girgiza Matuƙa Da Kisan Nabeeha A Hannun Masu Garkuwa – Oluremi Tinubu

Mai ɗakin shugaban Najeriya, Sanata Oluremi Tinubu ta bayyana kaɗuwarta kan mutuwar Nabeeha Al-Kadriyar, da ƴan bindiga suka halaka.A...

Most Read

Latest stories