HomeTagsBanki

Tag: Banki

Jos: An kama wani matashi daure da jigidar bama-bamai a harabar banki

Najeriya ta shafe shekaru 20 tana fama da aiyukan ta'addanci da suka hada da satar mutane domin neman kudin fansa, tayar da bama-bamai a wuraren taron jama'a da sauransu.

Kotu Ta Yanke Wa Manajan Bankin FCMB Ɗaurin Shekaru 121 A Gidan Yari 

Mai shari’a S. N. Odili na babbar kotun jihar Anambra da ke zaune a garin Onitsha ya yankewa tsohon...

Tangarɗan Na’ura: Babban Bankin Ƙasar Ethiopia Ya Koma Aman Kuɗi Ba Iyaka

Babban bankin kasar Ethiopia Ya sami tangarɗan na'ura wanda hakan yayi sanadiyyar fitar miliyoyin daloli, kamar yadda kafafen yaɗa labaran kasar...

NIN: Kimanin Mutane Miliyan 70 Ne Za Su Rasa Asusun Bankunan Su

Sama mutum miliyan 70 ne ke cikin haɗarin rasa asusun ajiyarsu yayin da dokar da babban bankin Najeriya ya bayar na takaita duk wani asusu da babu Lambobin tantance...

Yanzu -Yanzu : Hatsarin Jirgin Sama Ya Yi Ajalin Shugaban Banki Access

Wani jirgin chopper da ke ɗauke da shugaban banki Access Herbert Wigwe, tare da iyalan sa ya Rikito,Wanda hakan yayi sanadiyyar rayukan su a California ƙasar Amurka. Majiyoyi...

Most Read

Latest stories