HomeTagsBola Ahmad Tinubu

Tag: Bola Ahmad Tinubu

An Samu Ƙaruwar Hauhawar Farashin Kayayyaki A Najeriya

Hukumar ƙididdiga a Najeriya ta ce hauhawar farashi ta kai kashi 33.20 cikin 100 a watan Maris.A shafinta na...

Ma’aikatan Wutar Lantarki A Najeriya Sun Yi Allah Wadai Da Ƙarin Kuɗin Wuta

Ƙungiyar ma'aikatan wutar lantarki a Najeriya ta buƙaci gwamnatin kasar da ta sake tunani da kuma janye karin kudin...

Kotu A Lagos Ta Bayar Da Belin Emefiele Kan Naira Miliyan 50

Babbar kotu a Legas da ke zamanta a Ikeja ta bayar da belin tsohon gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin...

Rashin Ganin Wata Ya Sanya Gwamnatin Tarayya Ta Tsawaita Ranakun Hutun Sallah

Gwamnatin Tarayya ta amince da sanya Alhamis, 11 ga watan Afrilun 2024 a cikin jerin kwanakin hutun karamar sallah...

Kannywood: Bola Tinubu Ya Baiwa Rahama Sadau Muƙami

Gwamnatin Tarayya ta naɗa fitacciyar jarumar Kannywood, Rahama Sadau a matsayin mamba a kwamitin kula da shirin zuba hannun...

NERC Ta Ninka Farashin Wutar Lantarki Sau 3 A Najeriya

Hukumar Kula da Wutar Lantarki ta Najeriya (NERC) ta amince da karin kudin wutan lantarki ga kwastomomin da ke...

Gwamnatocin Zamfara Da Sokoto Sun Musanta Ciyo Bashi

Gwamnatin jihar Zamfara ta bayyana cewa ba ta ciyo rancen kuɗi naira biliyan 14.26 ba, sai dai kuɗin wani...

WIKKIDATA: Yadda Ƙananan Hukumomi Su Ka Karɓi Sama Da ₦Biliyan 270

Bincike ya nuna cewa jihar Kano ta samu Naira biliyan 29.8 sai jihar Katsina wadda ta samu Naira biliyan 22.1.Mafi ƙarancin kudin da ake samu na jihohin Arewa maso gabashin Najeriya, inda jihar Gombe ce ta samu adadin Naira biliyan 8 a watanni biyun farko na shekarar 2024.

Most Read

Latest stories