HomeTagsCuta

Tag: cuta

Alamomin Da Ke Nuna Kamuwa Da Cutar Hassada

Cutar hassada wata cuta ce da ta Addabi al'umma musamman na wannan ƙarni. Duk mai Ƙyashi,baƙin ciki da ni'imar...

Gwamnatin Adamawa Ta Bada Umurnin Rufe Makarantu Saboda Cutar Ƙyanda

Gwamnatin jihar Adamawa ta bayar da umarnin rufe makarantun gwamnati da ma masu zaman kansu da ke faɗin jihar sakamakon ɓarkewar cutar kyanda. Dama dai Makarantun...

Yadda Mace Za Ta Kiyaye Cutar Sanyi A Jikinta

Cutar sanyi cuta ce da kusan kowace mace ba dauke dashi,ita wannan cuta ta sanyi tana da matukar illa...

Cutar Tremors:Cikakken Bayani Game Da Cutar Kyarmar Jiki

 Cutar Kyarmar jiki wani laluri ne da ke sa wani ɓangare na jikin ɗan Adam rawa ko kuma duka sassan...

Abubuwa Da Ke Jawo Mutuwa Ko Galabaita Ga Mace Mai Juna Biyu Da kuma Yadda Za A Kiyaye Su

Mace a lokacin da ta ɗauki juna biyu akwai wasu baƙin lamurra ko kuma laluri da za ta iya...

Cutar shan inna: Jihar Gombe Za Ta Yi Wa Yara 981,710 Allurar Rigakafi

Gwamna Muhammad Inuwa Yahaya na jihar Gombe ya ƙaddamar da shirin rigakafin cutar shan inna karo na uku, wanda za a...

Hukumar NCDC Ta Tabbatar Da Ɓullar Cutar Zazzaɓin Dengue A Sokoto

Cibiyar hana yaduwar cututtuka ta Najeriya NCDC ta tabbatar da ɓullar cutar zazzabin Dengue a jihar Sokoto. Cibiyar ta bayyana hakan ne...

Jihar Gombe Ta Koka Kan Ƙaruwar Yara Masu Cutar Ƙanjamau

Jami’in tsare-tsare na Hukumar Yaki da Cutar ƙanjamau ta Jihar Gombe, Hassan Mohammed, ya ce adadin yaran da ke kamuwa...

Most Read

Latest stories