HomeTagsEl-Rufa'i

Tag: El-Rufa'i

El-Rufai Ya Shigar Da Karar Gwamnati Da Majalisar Dokokin Jihar Kaduna

Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya shigar da karar majalisar dokokin jihar Kaduna bayan sun fitar da rahoton...

‘Yar Atiku, El-Rufai Da Wasu ‘Yan Siyasar Arewa 6 Da Suka Mallaki Kadarori Na Fiye Da Tiriliyan A Dubai

Ƴan siyasar Najeriya sun ninka jarin da suke zubawa a bangaren gidaje na Dubai cikin shekaru hudu, a cewar...

Yadda Alewa Za ta Fadi A Hannun Yaro Haka Kai Ma Za Ka Fadi – Sakon El-Rufai Ga Uba...

Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya bayyana cewa ko kadan bai damu da binciken gwamnatinsa da majalisar dokoki...

EFCC Ta Kafa Tawagar Binciken El-Rufai Da Wasu Kusoshin Gwamnatinsa 5

Hukumar EFCC mai yaki da cin hanci da karya tattalin arziki ta kafa wata tawagar kwararru da zasu binciki...

Kwamiti ya bada shawarwari bayan samun El-Rufai da laifuka

Kwamitin bincike da majalisar dokokin jihar Kaduna ta kafa ya sanar da cewa ya samu tsohon gwamnan jihar Kaduna,...

Gwamnatin Jihar Kaduna Za Ta Fara Bincikar Tsohon Gwamna El-Rufa’i

Majalisar dokokin jihar Kaduna ta kafa kwamitin binciken duk wasu kwangiloli da aka bayar da basusuka da aka ciyo ƙarƙashin gwamnatin tsohon...

Jami’an DSS Sun Kama Aisha Galadima,Jigo A Gwamnatin El-Rufa’i

Hukumar tsaron farin kaya (DSS) sun kama Aisha Galadima, daya daga cikin ƴar gwagwarmayar siyasar tsohon gwamnan Nasiru El-Rufa'i. Rahotanni sun bayyana cewa Kamen na ta ya faru ne...

Most Read

Latest stories