HomeTagsInflation

Tag: Inflation

An Samu Ƙaruwar Hauhawar Farashin Kayayyaki A Najeriya

Hukumar ƙididdiga a Najeriya ta ce hauhawar farashi ta kai kashi 33.20 cikin 100 a watan Maris.A shafinta na...

Ra’ayi: Hauhawar Farashin Kayan Masarufi Laifin Gwamnati Ne

Idan al’amuran kasa suka tabarbare sai a rasa waye mai laifi. Hukuma ta zargi yan kasuwa, yan kasuwa su...

Tsadar Rayuwa: An Samu Hauhawar Farashi Mafi Girma A Najeriya Cikin Shekaru 28

Haɓakar hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya ta ƙara ƙaruwa a cikin watan Janairu kuma ta kai kusan kashi 30...

Za Mu Buɗe Rumbuna Domin Magance Hauhawar Farashin Abinci – Gwamnatin Tarayya

Ministan yaɗa labarai da wayar da kan jama’a na Najeriya, Mohammed Idris Malagi ya ce gwamnatin tarayyar ƙasar na...

Kaf Afrika Babu Ƙasar Da Ta Fi Najeriya Sauƙin Rayuwa – Fadar shugaban Najeriya

Ofishin shugaban Najeriya ya tayar da kura da iƙirarin da ya yi na cewa kasar ta fi ƙarancin tsadar...

Gobarar Kuɗi Da Farashin Kayan Masarufi (I)

A tsarin kasuwanci, mutum na saye daga wani waje ya tafi ya sayar a wani waje domin sabun riba....

Gobara Daga Kogi: Halin Da Arewacin Najeriya Zai Shiga Idan CBN Ya Koma Lagos

A halin yanzu, indai kana neman bashin da haura 100 million, ba za ka samu ba domin kaso 95...

Most Read

Latest stories