HomeTagsJigawa

Tag: Jigawa

Jihohin Arewa 8 Da Ambaliyar Ruwan Kogi Zata Shafa A Watan Yuli – FG Ta Yi Gargadi

Gwamnatin tarayya ta yi gargadin cewa ambaliyar ruwa sakamakon cikar kogi daban-daban dake sassan kasar nan da kewaye zata...

Yajin aikin KEDCO: Za a iya yin Sallah cikin duhu a Kano, Jigawa, Katsina

Jigawa, Kano, da Katsina sun shiga cikin matsalar rashin wutar lantarki a ranar Alhamis bayan ma'aikatan kamfanin raba hasken...

Gwamnan Jigawa Ya Dakatar da Kwamishina Bisa Karkatar Da Kuɗaɗen Ciyarwar Azumi

Gwamnan jihar Jigawa Umar Namadi ya dakatar da kwamishinan kasuwanci na jihar, Aminu Kanta bisa zarginsa da hannu wajen...

Ɓarayin Awaki Sun Shiga Hannun Ƴan Sanda A Jihar Jigawa

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Jigawa, ta kama wasu mutum uku kan zargin satar awaki 48 a Kananan Hukumomin Babura...

Muna Tsara Yadda Ƴan Najeriya Za Su Samu Kayan Abinci a Farashi Mai Rahusa – Tinubu

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa, yanzu haka tana aikin tabbatar da ganin ’yan Najeriya na samun kayan abinci a...

Ƴan Sanda Sun Kama Masu Satar Mota A Jigawa

Rundunar ƴan sandan jihar Jigawa ta damƙe wata ƙungiyar masu satar motoci.  Rundunar 2IC mai magana da yawun rundunar, ASP Abubakar Isah, shi ne...

Jigawa: Duk Da Kashe Naira Miliyan 200 Don Gina Babban Zauren Taro,Ba A Yi Ginin Yadda Ya kamata Ba

An kashe sama da Miliyan 200 domin Kammala Zauren Multipurpose da ke garin Jahun hedikwatar karamar Hukumar Jahun a Jihar Jigawa. Hon....

Ana Zargin Wani Basarake Da Yiwa Yarinya Fyade A Jigawa

Ana zargin Hakimin Dan Gulam da ke karamar Hukumar Gwaram a Jihar Jigawa, Umar Ibrahim da laifin yi wa...

Most Read

Latest stories